profile image
by wasgu20
on 3/8/16

MUSULUNCHI HANYAR RAYUWA

LACCOCI MUHIMMAI:

TSARABA DAGA SEMINA TA KWANA BIYU WACCE HADAKAR DALIBAN MADINA SUKA SHIRYA WA DALIBAN ILMI!!!

Wadannan sune jerin Laccoci da Haɗakar ɗaliban Madinah (Alumni Islamic University Madinah, Saudi Arabia), reshen jihar Gombe ta shirya musamman ga ɗaliban ilmi a Matsayin ƙkwarya-ƙwaryar takaitattan Zauren ilmantarwa (Seminar) na kwanaki biyu; Ranakun Asabar da Lahadi 30th-31st july 2016 / 25th-26th shawwal 1437 H. A babban hall ɗin makarantar Maahad Gombe (Dr Muhd Ibrahim alqadi hall Maahad Gombe).

Wadannan Laccoci Na Kunshe da Fa'idodi wadanda bazasu Misaltu ba, ga dukkan Musulmi Musamman ga daliban ilmi.

Kana Iya Sauraron Jerin Laccocin ta wadannan links dake kasa:


1. Manhajin magabata wajen Muamala da Shuwagabanni - Dr Rasheed AbdulGaniy

http://www.dandalinsunnah.com/multimedia/amb/daura1437/Manhajin_magabata_wajen_Muamala_da_Shuwagabanni_DrRasheed.mp3

2. Manufofin Sharia - Sheikh Kabir Ahmad Ya'u

http://www.dandalinsunnah.com/multimedia/amb/daura1437/Manufofin_Sharia_ShKabirYau.mp3

3. Manufofin Sharia, da kuma Siyasar Shariah - Dr Umar Garba dokaji

http://www.dandalinsunnah.com/multimedia/amb/daura1437/Siyasar_Sharia_DrUmarGarba.mp3

4. Manhajin magabata cikin ranakun fitintinu - Sheikh Dahir Jibril Dukku

http://www.dandalinsunnah.com/multimedia/amb/daura1437/Manhajin_magabata_cikin_ranakun_fitintinu_ShDahirDkk.mp3

5. Manhajin Annabta cikin tarbiyyah - Dr Dahir Inuwa Ibrahim

http://www.dandalinsunnah.com/multimedia/amb/daura1437/Manhajin_Annabta_cikin_tarbiyyah_DrDahir.mp3

6. Manhajin Magabata cikin Muamala da alQur'ani - Sheikh Jaafar Saad

http://www.dandalinsunnah.com/multimedia/amb/daura1437/Manhajin_magabata_cikin_Muamala_da_alQurani_ShJaafarSaad.mp3

7. Sunnah da Matsayinta a Musulunci - Sheikh Aliyu Ibrahim

http://www.dandalinsunnah.com/multimedia/amb/daura1437/Sunnah_da_Matsayinta_a_Musulunci_ShAliyyuIbrahim.mp3

****************

Bayan Takardin da aka gabatar akwai wasu Fa'idodi na musamman da wasu malaman daban suka babbayar a tsakan-kanin wadannan Kwanaki. Suma ana iya Sauraron Su ta wadannan links dake kasa :


*** Ladubba Wajen Neman Ilmi - Sheikh Mu'az Nuh

http://www.dandalinsunnah.com/multimedia/amb/daura1437/Ladubba_Wajen_Neman_Ilmi_ShMuaz.mp3


*** Wasiyya Ga Daliban Ilmi - Sheikh Isa Abdallah

http://www.dandalinsunnah.com/multimedia/amb/daura1437/Wasiyya_ga_daliban_Ilmi_ShkIsaAbdallah.mp3

*** Gudun Duniya - Sheikh Muhammad Saleh Muhammad

http://www.dandalinsunnah.com/multimedia/amb/daura1437/Gudun_Duniya_ShkSalehMuhd.mp3


Muna fata Allah Ya amfanar damu da abinda zamu saurara. Malamai da suka shirya wannar Daura. Allah Ya saka musu da alkhairi.